Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ukraine ce mai laifi a yaƙin da ta ke yi da Rasha — Trump

Taron na Saudiyya wani mataki ne na nemo mafita game da yaƙin.

Yadda USAID ke ɗaukar nauyin Boko Haram —Dan Majalisar Amurka

Perry ya ce, “Dala miliyan 697 USAID ke kashewa a duk shekara wajen ɗaukar nauyin kungiyoyin Boko Haram da ISIS da Al-Qaeda da dangoginsu

Netanyahu ya gurfana a kotu kan karbar cin hanci

Tun shekarar 2020 Netanyahu yake fuskantar wadannan zarge-zargen zamba da karbar cin hanci

Amurka ta dakatar da bai wa Afirka ta Kudu tallafi

Afirka ta Kudu ta ce tana gyara kura-kurai na rashin daidaito da ƙasar ta gada daga Turawan mulkin mallakar na Birtaniya.

Jirgin Amurka ɗauke da mutum 10 ya ɓace

Jami’an tsaron gaɓar tekun Amurka sun aike da jirgin sama samfurin C-130 domin taimakawa ma’aikatan ƙasa wajen gano jirgin da ya ɓata.