Kasashen Waje

Kasashen Waje

Abin da ya sa Shugaban Gabon raba wa matasa gadonsa

A ranar Litinin da ta gabata ne Shugaban kasar Gabon, Ali Bongo Ondimba, ya ce zai raba wa matasan kasar gadon da ya gada daga mahaifinsa – wand

Za a gurfanar da ‘yan Boko Haram gaban kotu a Chadi

A ranar Litinin da ta gabata ne mahukunta a qasar Chadi suka ce  za su gurfanar da waxansu mutane 10 waxanda ake zargin ‘yan Boko Haram ne a gaba

Amurka za ta dauki mataki kan Sudan ta Kudu

A shekaranjiya Laraba ne gwamnatin kasar Amurka tace tana kan tattaunawa da sauran manyan kasashen duniya domin sanya takunkumi ga shugabannin Sudan t

Matasa sun ba sojoji taimakon jini a Kamaru

A farkon makon nan ne mahukunta a kasar Kamaru suka yi shelar bukatar jini kimanin Lita dubu 190 domin taimaka wa dakarun kasar wadanda suka ji rauni

Kamaru ta cafke ’yan Boko Haram 3 a Maroua

A ranar litinin da ta gabata ne jami’an tsaro a garin Maroua da ke yankin arewacin kasar Kamaru suka kama mutane uku da ake zargin ‘yan kungiyar Boko