Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ambaliyar Ruwa: Ana ci gaba da aikin ceto a Amurka

Ana ci gaba da aikin ceto a Jihar Tedas da Oklahoma da kuma wurare daban-daban sakamakon ambaliyar ruwa da aka yi bayan wani ruwan sama kamar da bakin

An tono kaburburan ‘yan ci rani a Malesiya

A shekaranjiya Laraba ne ‘yan sanda a kasar Malesiya suka tono kaburra a wani daji mai iyaka da kasar Thailand. ’Yan sandan dai sun ce mutane sun rasu

Yadda rayuwar mutanen Najeriya ta bambanta da ta Kamaru

A ka®ro da dama na samun sabanin gudanawar wasu al’amurra a tsakanin al’umar kasa daya wani lokacin ma a cikin gari daya.  A wani mataki mafi gir

Amurka tana amfani da addini wajen raba kan Musulmi – Ayatollah

Shugaban Addinin a kasar Iran Ayatollah Seyyed Ali Khamenei ya ce kasar Amurka tana amfani da bambance-bambancen addini da na kabilanci wajen haddasa

Boko Haram: Chadi ta tsawaita wa’adin dakarunta a Najeriya

A shekaranjiya Laraba ne majalisar dokokin kasar Chadi ta amince da tsawaita wa’adin dakarun kasar a yakin da suke da Boko Haram har sai lokacin da ak