Kasashen Waje

Kasashen Waje

Zaftarewar ƙasa ta kashe mata masu haƙar zinare a Mali

Ajali ya rutsa da su ne a cikin wani rami mai ruwa da laka, inda zaftarewar ƙasar ta binne su a ciki

Isra’ila ta kashe Palasdinawa 10 ta kama 12 bayan musayar fursunoni 110

Kungiyar Hamas ta sanar da sunayen mutum uku da za ta mika wa kasar Isra’ila a Gaza a ranar Asabar.

An kashe mutumin da ya ƙone Al-Ƙur’ani a Sweden

Ƙone Al-Ƙur’ani da ya yi a 2023 ya haifar da rikici da zanga-zanga a ƙasashen Musulmi.

Meta zai biya Trump $25m kan rufe shafinsa

Trump zai yi amfani da wani kaso na kuɗin wajen gina ɗakin karatu.

DR Congo: Sojoji sun ƙaddamar da gagarumin hari kan ’yan tawayen M23 —Shugaba Tshisekedi

Hare-haren mayaƙan M23 da ke samun goyon bayan ƙasar Rwanda sun kashe Gwamnan Birnin Goma, a makon jiya a yayin da dubban mutane ke gudun hijira domin