Kasashen Waje

Kasashen Waje

Kotun ICC ta ce ta karbi koke kan Patience Jonathan

Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya wato (ICC) ta sanar da karbar korafin Jam’iyyar adawa ta APC ta Najeriya, kan kalaman uwargidan shugaban kasar

Netanyahu ya lashe zaben Isra’ila

A shekaranjiya Laraba ne Hukumar Zaben kasar Isra’ila ta bayyana Firaminista Benjamin Netanyahu matsayin wanda ya samu nasara a zaben gama-gari da aka

Za mu kawar da ‘yan ta’adda — Shugaban Tunisiya

Shugaban kasar Tunisiya, Beji Ceid Essebsi ya sha alwashin fuskantar kawar da ta’addanci daga kasar bayan harin da aka kai babban birnin kasar, Tunis

‘An lalata galibin Masallatai a Afirka ta Tsakiya’

Jakadar kasar Amurka a Majalisar dinkin Duniya Samantha Power ta ce an lalata galibin Masallatai da ke Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya, sakamakon rikicin

2015: Amurka za ta taimaka wa Najeriya

kasar Amurka ta ce za ta taimaka wa Najeriya wajen ganin an gudanar sahihin zabe da zai gudana cikin lumana. Mataimakin Shugaban kasar Amurk Joe Biden