Kasashen Waje

Kasashen Waje

’Yan majalisa sun yi abin da bai dace ba – Kerry

Sakataren Harkokin Wajen kasar Amurka John Kerry ya soki ’yan majalisar dokikin kasar bisa ga wasikar da suka rubuta wa kasar Iran, kwanakin baya. Sak

Malami ya kashe dalibinsa a Masar

Ana gudanar da bincike a Masar kan mutuwar wani yaro dan shekara 12 sakamakon dukan kawo wuka da daya daga cikin Malamansa ya yi masa, kamar yadda kaf

IS na amfani da iska mai guba wajen hada bam

Kafar yada labarai ta BBC ta ga wata hujja da ke nuna cewa mayakan kungiyar IS na amfani da iskar gas mai guba ta ‘Chlorine’ a matsayin wani makami a

Abin da ya sa na ki amfani da adireshin intanet din gwamnati – Hillary Clinton

Tsohuwar sakatariyar harkokin wajen kasar Amurka Hillary Clinton wadda kuma ita ce matar tsohon shugaban kasar Amurka Bill Clinton, ta fito ta bayyana

Kotu ta yanke wa Simone Gbagbo hukuncin shekara 20

Wata kotu a kasar Kwaddibuwa ta yanke wa matar tsohon shugaban kasar, Simone Gbagbo hukuncin shekara 20 a gidan kaso saboda irin rawar da ta taka a ri