Kasashen Waje

Kasashen Waje

Shugaban Namibiya ya lashe kyautar Mo Ibrahim

Shugaban kasar Namibiya mai-barin-gado Hifikepunye Pohamba ya lashe kyautar Mo Ibrahim ta mulki na gari a nahiyar Afirka. Duk shugaban kasar da ya las

Mai neman Shugabancin Amurka ya nisanta kansa da mahaifinsa

Tsohon gwamnan Jihar Florida Jeb Bush wanda yake kani ne ga tsohon Shugaban kasar Amurka George Bush kuma da ga George H W Bush, ya ce a daina dangant

An samu raguwar haihuwa a Saudiyya – Masana

Masana sun gano wasu dalilai biyar da suka jawo raguwar haihuwa a tsakankanin mata a kasar Saudiyya, inda suka bayyana rashin yin aure da wuri a matsa

Amurka ta gargadi Najeriya kan sake dage zabe

Kwamitin Harkokin Wajen Majalisar Walilan kasar Amurka ya ja kunnen gwamnatin Najeriya akan duk wani yunkuri na kara dage zabe. Matakin ya samu goyon

An samu raguwar Ebola a Liberiya – Hukumar Lafiya

Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce an samu raguwar wadanda suka kamu da cutar Ebola a kasar Liberiya a makon jiya. Sai dai an samu karuwar mutanen d