Kasashen Waje

Kasashen Waje

Sojojin Chadi sun kashe ’yan Boko Haram 207

Rundunar sojojin kasar Chadi ta fitar da sanarwa cewa ta kashe ’yan Boko Haram 207 a wani kauyen Najeriya da ke iyaka da kasar Kamaru da kuma Chadi. R

Mutane miliyan 50 suka yi gudun hijira saboda rikici a bara – Rahoto

kungiyar kare hakkin dan Adam mai suna Amnesty International ta ce mutane miliyan 50 ne suka yi gudun hijira a bara saboda rikice-rikicen da suka daba

Mayakan ISIS sun kona littattafan tarihi 8000 a Mosul

A ranar Litinin da ta gabata ne mayakan ISIS suka kona littattafan tarihi da tsofaffin mukaloli da yawansu ya kai 8000 a dakin karatu da ke Mosul a ka

Netanyahu ya yi kuskure game da makamashin nukiliyar Iran- Kerry

Sakataren tsaron Amurka John Kerry ya ce Firayi Ministan kasar Isra’ila ya yi kuskure dangane da matsayinsa game da shirin makamashin nukiliyar kasar

Dimokuradiyyar Kongo ta kai wa ’yan tawayen Hutu hari a karo na farko

Dimokuradiyyar Kongo a karo na farko ta kaddamar da kai wa ’yan tawayen Hutu hari. An kai harin ne a ranar Talata bayan ministocin kasar sun bukaci a