Kasashen Waje

Kasashen Waje

Yadda masu hawan tsaunika suka gano jirgin saman da ya bace shekara 50 a Chile

Wadansu masu hawan tsaunika sun bayyana yadda suka gano wani jirgin saman da ya bace shekara 54 da ta wuce a kasar Chile a ranar Talatar da ta gabata.

Majalisar dinkin Duniya ta janye sojojinta daga Dimokuradiyyar Kongo

Majalisar dinkin Duniya ta janye sojojinta daga gabashin Dimokuradiyya Kongo sakamakon rashin korar wadansu janar biyu na kasar da gwamnatin kasar ta

An aje gawar Sarkin Peki tsawon shekara 6 saboda sabani tsakanin dangi

Gawar marigayi Togbega Kwadwo na 9 a yankin masarautar Peki a kasar Ghana ta yi shekara 6 a wurin adana gawarwaki da ke wani asibitin gwamnati a Peki,

Birtaniya ta amince da kirkirar jarirai daga iyaye 3

A ranar Talatar da ta gabata ne ’yan Majalisar Dokokin kasar Birtaniya suka amince da gagarumin rinjaye da kirkirar jarirai kyankyasar inji daga kwayo

Dakarun kasar Chadi sun kwato garin Gamboru

Al’amurra sun fara koma wa a garin Fotokol garin da kungiyar Boko Haram ta karbe, kwana guda bayan dakarun kasar Chadi sun samu karbo garin daga hannu