Kasashen Waje

Kasashen Waje

An aiwatar da hukuncin kisa a Jordan

Gwamnatin kasar Jordan ta zartar da hukuncin kisa kan masu tada kayar baya biyu da ake tsare da su a kasar. Hakan dai wani martani ne ga kisan da maya

An fara gwajin rigakafin Ebola a Laberiya

A ranar Litinin ne aka fara gwajin rigakafin cutar Ebola mafi girma a kasar Laberiya. An dai shigar da allurar rigakafin cikin kasar ne cikin tsaurara

’Yan gudun hijira 300 sun nutse a tekun Italiya

Hukumar Kula da ‘yan gudun hijira ta Majalisar dinkin Duniya ta ce ’yan gudun hijira 300 ne suka nutse a lokacin da suke yunkurin shiga kasar Italiya

Dakarun Kamaru sun ceto Bajamushen da ’yan Boko Haram suka sace

A makon jiya ne dakarun kasar Kamaru suka samu kwato wani Bajamushe mai suna Nitsch Eberhard Robert da aka ce kungiyar Boko Haram ta yi garkuwa da shi

Shugaban Zambiya ya sallami mataimakinsa farar fata

A ranar Litinin da ta gabata ne Sabon Shugaban kasar Zambiya Edgar Lungu ya sallami Mataimakin Shugaban kasar Guy Scott, wanda ya kansance shugaba far