Kasashen Waje

Kasashen Waje

Mutum 20 sun rasu a hatsarin jirgin sama a Sudan ta Kudu

A baya-bayan nan dai jiragen sama sun sha yin hatsari a Sudan ta Kudu.

Turkiyya ta dawo da sufurin jiragen sama zuwa Syria bayan shekara 13

A karon farko cikin shekara 13 jirgin Turkish Airlines dauke da fasinjoji 349 ya tashi zuwa Damascus daga birnin Santanbul na Turkiyya

Trump ya bayar da umarnin kamen ’yan gudun hijira a Amurka

Gwamnatin Trump ta kare matakin, inda ta ce hakan zai kare iyakokin ƙasar.

Isra’ila ta saki Falasɗinawa 90 a yarjejeniyar tsagaita wuta

Hamas ta saki Yahudawa 3 a matsayin zangon farko na yarjejeniyar tsagaita wutar.

Isra’ila ta sake fitar da sabon sharaɗin tsagaita wuta a Gaza

Bisa ƙa’ida dai ya kamata yarjejeniyar ta fara aiki da misalin ƙarfe 7:30 agogon GMT.