Kasashen Waje

Kasashen Waje

An gano kushewar sarauniya a Masar bayan shekara dubu 4 da 500

Hukumomi a kasar Masar sun ce masu binciken kimiyyar kasar sun yi nasarar gano kushewar wata sarauniya a garin Abu-Sir da ke Kudu-maso-Yammacin birnin

‘Yankin Falasdinu zai shiga kotun ICC a watan Afrilu’

Sakatare Janar na Majalisar dinkin Duniya, Ban Ki-Moon ya tabbatar da cewa yankin Falasdinu zai shiga cikin mambobin kasashen kotun hukunta manyan lai

’Yan sanda sun kama sarakuna 13 a Kamaru

Mukaddashin Gwamnan Lardin Arewa-mai-Nisa a garin Mokolo na kasar Kamaru, ya umarci jami’an tsaro na Jandarma da su gudanar da bincike akan wasu sarak

Pakistan za ta gina masallaci na uku mafi girma a duniya

A ranar Talatar da ta gabata ne aka dasa harsashin ginin masallaci na uku mafi girma a duniya a garin Bahria kusa da birnin Karachi na kasar Pakistan,

Kotun Landan ta yanke wa wata ‘yar Ghana hukuncin shekara 8

A ranar Talata da ta gabata ne wata kotu da ke birnin Landan ta yanke hukuncin daurin shekara takwas a kan ‘yar Ghanan nan, wace aka kama ta da hodar