Kasashen Waje

Kasashen Waje

Zaben Tunisiya: Marzouki ya ki amincewa da shan kaye

Mutumin da ya zo na biyu a zaben Shugaban kasar Tunisiya wanda aka gudanar ranar Lahadi, Moncef Marzouki, ya ki amincewa da shan kaye bayan an bayyana

Mayakan IS sun harbo jirgi a Siriya

Mayakan kungiyar kafa Daular Musulunci ta (IS) sun harbo wani jirgin yaki mallakar kasashen kawance da Amurka ke jagoranta a arewacin kasar Siriya, in

An nada mace shugabanci a masallacin Ka’aba

A ranar Litinin da ta gabata ne aka nada Malama Fatimah al-Rashoud akan mukamin shugabanci a manyan masallatai biyu masu alfarma wato masallacin Makka

Wani dattijo ya kashe wata budurwa a Ghana

A ranar Asabar da ta gabata ne wani malamin makarantar boko mai kimanin shekara 70 ya kashe wata budurwa  ’yar shekara 16 a gidansa da ke garin A

Ana tuhumar Fulani 18 da laifin kisa a Jamhuriyar Tsakiyar Afirka

Akalla Fulani makiyaya 18 ake zargin da laifin kisan wasu mutane a Jamhuriyar Tsakiyar Afirka kwanakin baya. Hakan ya faru ne a wasu hare-hare guda bi