Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ebola na barazana ga Ilimi a Afirka

Wata kungiyar kasa da kasa mai kamun kafa kan habaka ci gaban ilimi tabukaci makarantu a kasashen yammacin Afirka, yankin da cutar Ebola ta fi kamari,

Ukraine za ta yi zaben jin ra’ayin jama’a kan shiga NATO

Shugaban kasar Ukraine Petro Poroshenko ya ce kasar za ta gudanar da zaben jin ra’ayin jama’a akan shigarta kungiyar kawancan tsaro ta NATO da zarar t

Za a je zagaye na biyu na zaben Shugaban kasa a Tunusiya

Hukumar zabe a kasar Tunusiya ta ce za a je zagaye na biyu na zaben Shugaban kasa, bayan Shugaban kasar Moncef Marzouki ya sha kayi a hannun dan takar

An harbe ma’aikatan Polio hudu a Pakistan

A shekaranjiya Laraba ne aka harbe wasu ma’aikatan Polio hudu a kasar Pakistan, yayin da wasu uku suka jikkata a birnin kuetta da ke kudu-maso-yammaci

Ana ci gaba da zanga-zanga a Missouri

Ana ci gaba da baza jami’an tsaro a garin Ferguson na jihar Missouri a kasar Amurka, kwana guda bayan da zanga-zanga ta barke kan wanke wani dan sanda