Kasashen Waje

Kasashen Waje

‘Da wuya a iya kawo karshen Ebola a nan kusa’

Majalisar dinkin Duniya ta ce da wuya a iya kawo karshen cutar Ebola a ranar 1 ga watan gobe kamar yadda aka yi  hasashe tun farko, saboda yadda

‘Musulmi ne suka fara gano nahiyar Amurka’

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya ce Musulmi ne suka gano nahiyar Amurka fiye da shekara 300 kafin masanin nan dan kasar Italiya, Christ

IS ta yanke wa mutum 1,500 haddi a wata biyar

Wata kungiyar mai sa ido wato (Syrian Obserbatory for Human Rights) ta ce kungiyar Daular Musulunci (IS) ta kashe mutum 1,500 dalili da haddin kisa da

Majalisar Spain ta amince da kudirin kafa kasar Falasdinu

A ranar Talatar da ta gabata ne Majalisar Dokokin kasar Spain ta amince da kudirin amincewa da kafa kasar Falasdinu da gagarumin rinjaye.  A loka

Rikicin Boko Haram ya jawo kuncin rayuwa a Kamaru

Kusan shekara guda ke nan da ’yan kungiyar Boko Haram suka fara yin kutse a jamhuriyar Kamaru harkokin kasuwanci suka fara ja da baya.  Ya kasanc