Kasashen Waje

Kasashen Waje

An nada sabon Firaminista a Burkina Faso

Mahukunta a kasar Burkina Faso sun nada Laftanar Kanar Isaac Zida a matsayin firaministan gwamnatin rikon kwarya. Kanar Zida yana daya daga cikin sojo

Ebola ta jawo yajin cin abinci a Guinea

A ranar Talatar da ta gabata ne a wani kauye da ke kasar Guinea aka fara yajin cin abinci saboda matakin gwamnatin kasar na aike wa da sojoji zuwa can

Al’ummar Bare-bari sun kafa kungiya a Ghana

Masu iya magana na cewa kowa ya bar gida, gida ya bar shi. A dalilin wannan karin magana ne al’ummar Kanuri (Bare-bari) a Ghana a bisa shugabanci Babb

An bude kasuwar zamani a Maradi

A shekaranjiya Laraba ne Shugaban Jamhuriyar Nijar tare da rakiyar wasu jami’an gwamnati suka isa Jihar Maradi domin bikin bude sabuwar kasuwar zamani

Firayiministan Yemen ya roki ’yan Facebook su zabo masa ministoci

Sabon Firayiministan Yemen Khaled Bahah, ya roki masu amfani da shafukan Facebook da su gabatar masa da sunayen ministocin da suka kamata ya nada. Wan