Kasashen Waje

Kasashen Waje

‘Yan gudun hijira 33, 000 sun gudu Kamaru

Akallla ’yan Najeriya mutum 33,000 wadanda rikicin Boko Haram ya tilasta wa kaurace wa mullansu a yankin karamar Hukumar Gwoza da ke Jihar Barno ne su

Za a mika mulki ga farar hula a Burkina Faso cikin mako biyu – Afirka ta Yamma

Sojojin da suka karbe mulki bayan masu zanga-zanga sun tursasa Shugaba Blaise Compaore ya ajiye mulkin kasar Burkina Faso, sun yi ikrarin mika mulki g

Jam’iyyar Republic ta mamaye majalisar dattijan Amurka

Jam’iyyar Republican ta kasar Amurka ta lashe zaben tsakiyar zango da aka gudanar, inda ta samu dimbin kuri’u a jihohin Amurka da suka hada da Arkansa

Shugaban Ghana ya jagoranci shirin tsaftace muhalli

Gwamnatin kasar Ghana ta kaddamar da shirin tsaftace muhalli, bayan da aka samu abarkewar annobar kwalara, ala’amarin da ya haifar da asarar rayuka. G

An kama wadanda suka kai harin ranar Ashura a Saudiyya

Mutum 11suka rasu a harin da aka kai a gundumar Al-Ahsa da ke gabashin Al-Shakra a kassim da ke kasar Saudiyya. Maharan dai sun kai wannan harin ne ga