Kasashen Waje

Kasashen Waje

Shugaba al-Bashir zai kara tsayawa takara

Shugaban kasar Sudan Umar al-Bashir zai kara tsayawa takara a zaben da za a gudanar a kasar a badi, duk da cewa a baya ya ce zai yar da kwallon mangwa

Malamar jami’a ta ajiye aiki ta shiga kungiyar IS

Wata malamar Jami’a da ke koyar da Hukunce-Hukuncen Shari’a da Tsarin Tsimi da Tanadi na addinin Musulunci a Jami’ar birnin Dammamm da ke kasar Saudiy

‘Amurka ta sha alwashin ganin an sako ’yan matan Chibok’

kasar Amurka ta ce za ta yi dukkannin abin da ya dace don ganin an sako ’yan matan garin Chibok wadanda ’yan kungiyar Boko Haram suka sace a cikin wat

An jefe wani saurayi a Somaliya

A ranar Talatar da ta gabata ne aka jefe wani saurayi har lahira a yankin kudancin kasar Somaliya bayan wata kotun shari’ar Musulunci ta same shi da l

Majalisar Birtaniya ta goyi bayan kafa kasar Falasdinu

A ranar Litinin da ta gabata ne ’yan majalisar Birtaniya suka kada kuri’ar amincewa da kafa kasar Falasdinu a matsayin kasa mai ‘yanci, a wani mataki