Kasashen Waje

Kasashen Waje

Yarinya ta kashe mai koya mata harbi a Amurka

Wata yarinya ’yar kimanin shekara tara ta harbe wani mai koya mata harbi da karamar bindiga mai sarrafa kanta a jihar Arizona da ke kasar Amurka.Hatsa

Fursuna ya samu difloma a fannin shari’a

A ranar Juma’ar da ta gabata ne wani fursuna da ke tsare a babban gidan yarin birnin Nairobi, babban birnin kasar Kenya ya karbi takardar shaidar difl

Cutar Ebola ta ci gaba da zama alakakai a Guinea

kasar Guinea tana daga cikin kasashen da annobar Ebola ta yi kamari kuma hakan ya sanya baki da ’yan yawon bude ido kaurace wa kasar, kamar yadda wasu

Kamaru ta dauki mataki kan cutar Ebola

Bullar kwayar cutar Ebola, wadda ta lakume rayukan jama’a a yankin Yammacin Afirka, ya sa hukumomi a Kamaru sun fara daukar mataki domin iyakance bazu

Mayakan ISIS ‘sun yanke kan wani dan jarida’

Amurka ta ce tana kokarin tantance sahihancin wani hoton bidiyo, wanda ya nuna mayakan kungiyar ISIS suna datse kan wani dan jarida dan asalin kasar A