Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ebola: Laberiya ta saka dokar hana fita

A shekaranjiya Laraba ne gwamnatin Laberiya ta kafa dokar hana zirga-zirga inda jami’an tsaro suka killace babban birnin kasar, Monrobia a wani mataki

Mutum 143 ne suka warke daga cutar Ebola a Saliyo

Tun bayan barkewar annobar Ebola a watan Fabrairun da ya gabata, an fi raja’a ne kan yadda kwayar cutar take saurin kisa. Amma akwai mutane da dama wa

Sabon Firaministan Jamhuriyar Tsakiyar Afirka ya kama aiki

A yammacin ranar Talatar da ta gabata ne Shugabar Jamhuriyar Tsakiyar Afirka Catherine Samba Panza ta rantsar da sabon Firaministan kasar Mahamat Kamo

Amurka ta sake tura sojojinta Iraki

Sakataren Tsaron Amurka Chuck Hagel ya ce dakarun kasarsa kimanin 130 ne suka isa Iraki domin taimakawa wajen kawar da barazanar mayaka masu da’awar k

Ana karancin filin binne gawawwaki a Gaza

Sakamakon farmakin da kasar Isra’ila take kaiwa zirin Gaza, Falasdinawa da ke kudancin garin suna fuskantar karancin filin binne mamata.Wani mazaunin