Kasashen Waje

Kasashen Waje

An sake samun tsaiko a tattaunawar sulhu a Sudan ta Kudu

Yunkurin dawo da zaman lafiya a kasar Sudan ta Kudu ya sake gamuwa da cikas, kwana biyu da fara tattaunawa tsakanin bangarori biyu da ba sa ga maciji.

‘Nahiyar Afirka na canzawa cikin hanzari’

Shugaban kasar Amurka Barack Obama ya ce nahiyar Afirka na samun ci gaba kuma ta canzawa cikin hanzari. Shugaban ya bayyana hakan ne a jawabinsa na ra

Wata minista a Birtaniya ta yi murabus saboda rikicin Gaza

Minista ta farko mace Musulma a gwamnatin Birtaniya Sayeeda Warsi ta yi murabus a ranar Talatar da ta gabata bayan da ta zargi gwamnatin Dabid Cameron

Gaza: Amurka ta nemi a fadada yarjejeniyar tsagaita wuta

Sakataren Harkokin Wajen kasar Amurka, John Kerry ya nemi Isra’ila da Falasdinawa da su yi amfani da yarjejeniyar tsagaita wuta da suka cimma  ra

Kamaru ta kori sojojinta 2 don sakaci a yaki da Boko Haram

Shugaban kasar Kamaru Paul Biya ya sallami wasu manyan hafsoshin sojin kasar biyu da ke yankin arewa mai nisa bayan wani harin ’yan kungiyar Boko Hara