Kasashen Waje

Kasashen Waje

An rantsar da Shugaba Assad wa’adin mulki karo na uku

A shekaranjiya Laraba ne aka gudanar da bikin rantsar da Shugaban kasar Siriya Bashar al-Assad wa’adin zangon mulki karo na uku bayan samun nasararsa

Isra’ila ta gargadi Falasdinawa da su fice daga Gaza

kasar Isra’ila ta gargadi al’ummar Falasdina da ke zaune a gabashi da arewacin zirin Gaza da su fice daga gidajensu a ci gaba da kaddamar da hare-hare

‘kasar Holland na da hannu a kisan Musulmin Bosniya’

A shekaranjiya ne wata kotun kasar Holland ta dora wa gwamnatin kasar alhakin mutuwar Musulmi fiye da 300 a Srebrenica lokacin yakin Bosniya- Hercegob

‘Za a iya kawo karshen cutar kanjamau kafin shekarar 2030’

Majalisar dinkin Duniya ta ce yawan mutanen da ke kamuwa da kuma mutuwa sanadiyyar  cutar kanjamau na raguwa a kullum, wanda hakan ke nufin cewa

Yadda ake azumi a garin da rana ba ta faduwa

Watan azumin Ramadan, lokaci ne da Musulmi ke kaurace wa ci da sha daga fitowar Alfijir zuwa faduwar rana. Amma wani abun mamaki shi ne a yankin arewa