Kasashen Waje

Kasashen Waje

Firaministan Iraki ya yi watsi da kafa gwamnatin hadaka a kasar

Firaministan kasar Iraki ya ce ba zai amince da matsin lambar kasashen duniya ba, akan bukatarsu ta kafa wata gwamnatin hadaka da ’yan Sunni da ke taw

An kashe mutum 17 a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya

Wani sabon rikici da ya barke ranar Litinin a babban birnin Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya, Bangui ya yi sanadiyyar mutuwar mutane da dama ciki har da w

An gudanar da zaben majalisa a Libya 1

A shekaranjiya Laraba ne jama’ar kasar Libya suka je rumfunar zabe domin kada kuri’arsu a zaban ’yan majalisar kasar duk da rikicin da kasar take ciki

Birtaniya za ta sake bude ofishin jakadancinta a Iran

Sakataren Harkokin Wajen Birtaniya William Hague ya ce Birtaniya za ta kara bude ofishin jakadancinta da ke birnin Tehran, shekara biyu bayan ya kasan

Masar ta saki dan jaridar Aljazeera da ta tsare

Hukumoni a Masar sun sallami dan jaridar gidan talabijin din Aljazeera, Abdullah Elshamy wanda ya kwashe wata 10 a tsare.An sallame shi ne ranar Talat