Kasashen Waje

Kasashen Waje

Yadda John Mahama ya karɓi rantsuwar kama aiki a Ghana

Mahama ya yi alƙawarin daidaita tattalin arziƙin ƙasar da ke cikin wani mawuyacin hali.

Girgizar ƙasa ta kashe mutum 95 a ƙasar Tibet

Mutum 95 ne suka rasu wasu aƙalla 130 suma jikkata a yayin da gine-gine sama da 1,000 suka lalace sakamakon girgizar ƙasar da ta auku a safiyar Talata

Mamakon ruwan sama ya haddasa ambaliya a Saudiyya

A garin Makkah ruwan ya mamaye hanyoyi, lamarin da ya hana jama’a zirga-zirga. 

Saudiyya ta sako matan Najeriya da ta tsare kan safarar kwayoyi

Saudiyya ta wanke tare da sallamar mata ’yan Najeriya da ta tsare su a lokacin aikin Hajjin 2024 kan zargin safarar hodar iblis

Ɗan sanda ya saki ’yan fashi 13 saboda murnar Sabuwar Shekara

Wani ɗan sanda da ke cikin maye ya saki wasu tsararru 13 da ake zargi da fashi da makami domin su yi bikin Sabuwar Shekara.