Kasashen Waje

Kasashen Waje

Juyin mulki a Thailand: Sojoji sun kama tsohon ministan ilimi

Sojojin da suka karbe iko a kasar Thailand, sun cafke tsohon ministan ilimin kasar bayan ya yi Allah-wadai da matakin gwamnatin sojan da kuma yin kira

Cutar Ebola ta kashe mutum 4 a Sierra Leone

ukumomi a kasar Sierra Leone sun tabbatar da mutuwar mutum hudu bayan barkewar annobar cutar Ebola a kasar. Ma’aikatar Lafiyar kasar ta bayyana cewa c

Amurka ta bukaci ’yan kasarta su fice daga Libya

Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta bukaci ’yan Amurka mazauna Libya da su fice daga kasar ba tare da bata lokaci ba, saboda halin rashin tabbas da ku

Cutar amai-da-gudawa ta barke a Sudan ta Kudu

Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta bayyana cewa mutane 12 suka mutu bayan barkewar cutar amai-da-gudawa a Sudan ta Kudu wanda kuma take fama da yakin b

Libya za ta gudanar da zaben majalisa a watan gobe

Gwamnatin kasar Libya ta ce za ta gudanar da zaben ’yan majalisa ranar 25 ga watan gobe duk da matsalolin tsaron da kasar ke ciki.Amma tun da fari gwa