Kasashen Waje

Kasashen Waje

Tarzoma ta barke a lokacin gudanar da zaben Malawi

An girke sojoji a babban birnin Malawi, Blantyre bayan da wasu masu kada kuri’a suka fusata da yadda zaben shugaban kasar ya gudana, masu zanga-zanaga

’Yan sanda a Brazil sun gudanar da yajin aikin kwana daya

Dubban ’yan sanda ne suka shiga wani yajin aiki shekaranjiya Laraba a jihoji 14 na kasar Brazil a dalilin rashin karin albashi. Yajin aikin na zuwa ne

Kotu ta yanke wa tsohon shugaban Masar daurin shekara 3

A shekaranjiya Larabar ne wata kotun kasar Masar ta yanke wa tsohon shugaba Hosni Mubarak hukuncin daurin shekara uku a gidan yari bayan samunsa da la

Kotu ta yanke wa tsohon Firaministan Isra’ila daurin shekara 6

Wata kotun birnin Tel Abib a kasar Isra’ila ta yanke wa tsohon Firaministan kasar Ehud Olmert daurin shekara shida bayan samunsa da laifin kabar cin-h

Jam’iyyar adawa ta kama hanyar lashe zabe a Indiya

Wani hasashen masana ya bayyana cewa jam’iyyar adawa ta Bharatiya Janata Party (BJP) wadda Mista Narendra Modi ke jagoranta ta kama hanyar samun nasar