Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ana ci gaba da ceto fasinjojin jirgin ruwan Koriya ta Kudu

Masu gadin teku a kasar Koriya ta Kudu na ci gaba da aikin ceto domin gano fasinjoji kusan 300 da ba a gansu ba, bayan wani jirgin ruwan fito ya nutse

’Yar shekara 12 ta zama uwa mafi karancin shekaru a Birtaniya

Wani uba a kasar Birtaniya ya bayyana alfaharinsa yayin da ’yarsa mai shekara 12 ta haihu da saurayinta, dan shekara 13, al’amarin da ya mayar da su i

Iyayen mannannun tagwaye sun yaba wa Sarkin Saudiyya

Iyayen wasu ’yan tagwaye sun yaba wa Sarki Abdullah na Saudiyya sakamakon wani aikin raba ’ya’yansun da aka gudanar cikin nasara bayan da aka haife su

’Yan bindiga sun sace Jakadan Jordan a Libya

Wasu ’yan bindiga a kasar Libya sun sace Jakadan Jordan Fawaz al-Itan a Libyar, bayan sun bude wa motarsa wuta a babban birnin kasar Tripoli ranar Tal

Musulmi na rayuwa cikin kunci a Jamhuriyar Tsakiyar Afirka

Jama’ar Jamhuriyar Tsakiyar Afirka na ci gaba da rayuwa a cikin fargaba, musamman ma al’ummar Musulmi inda kungiyar agaji ta Medecin Sans Frontieres t