Kasashen Waje

Kasashen Waje

An bukaci cocin batican ta nemi gafara kan kisan kiyashin Ruwanda

A dai-dai lokacin da ake ci gaba da bikin cika shekaru 20 tun bayan kisan kiyashin da ya faru a kasar Rwanda, wata kotun musamman da Majalisar dinkin

Afghanistan ta gudanar da zabe lafiya

A ranar Asabar da ta gabata ne jama’ar kasar Afghanistan suka je rumfunan zabe don kada kuri’ar zaben sabon shugaban da zai maye gurbin Shugaba Hamid

Kotu ta daure mutane 4 a Masar saboda aikata dabi’un ‘yan luwadi

Wata kotu a kasar Masar ta yanke wa wasu mutane hudu hukuncin shekaru takwas a gidan kaso sakamakon samunsu da ta yi da laifin aikata wasu dabi’u da s

Shugaban Sudan ya dauki matakan tattaunawa da ‘yan adawar kasar

Shugaban kasar Sudan Umar al-Bashir ya ba da umarnin sakin fursinonin siyasar da ke tsare da kuma sassaucin takura da ake wa ‘yan adawa kasar, a wani

Shugabar Jamhuriyar Tsakiyar Afirka ta gana da Shugaban Kamaru

A karo na farko tun bayan da ta karbi mulki a watan Janairu a matsayin Shugabar wucin gadi ta Jamhuriyar Tsakiyar Afirka , Catherine Samba Panza ta ga