Kasashen Waje

Kasashen Waje

An yi zanga-zanga a Beijing kan bacewar jirgin Malaysiya

Yan uwan wadanda ke cikin jirgin saman Malaysia da ya bace sun gudanar da wata zanga-zanga a wajen Ofishin Jakadancin Malaysia da ke birnin Beijing in

An dakatar da Rasha daga kungiyar kasashe 8 masu arzikin masana’antu

Shugabannin kasashe bakwai masu karfin masana’antu na duniya(G8) sun yi wani taro a birnin Hague na kasar Netherlands inda su kai watsi da tsohon tsar

An yi Allah wadai da yanke hukuncin kisa ga mutane 528 a Masar

Ana ci gaba da yin Allah wadai da wani hukuncin da wata kotu a Masar inda ta yanke wa mutane 528 magoya bayan Muhammad Morsi hukuncin kisa, sakamakon

Amurka na ci gaba da farautar Joseph Kony

Gwamnatin Amurka ta bayyana cewa za ta tura jiragen saman soji da kuma dakarun musamman a ci gaba da yunkurin da take na farautar madugun mayakan tawa

Saudiyya ta haramta amfani da sunaye 50 a kasarta

Ma’aikatar kula da harkokin cikin gida na kasar Saudiyya ta fitar da jerin sunaye 50 da ta hana ’yan kasar amfani da su a wajen rada wa ’ya’yan da za