Kasashen Waje

Kasashen Waje

Mota ta kutsa cikin mutane ta kashe 10 a Amurka

“Wannan direban motar yana ƙoƙari ya bi ta kan mutane da yawa kamar yadda ya yi yunƙurin yi

Hatsarin jirgin sama ya hallaka mutum 122 a Koriya Ta Kudu

Jirgin ya taso da fasinjoji 175 da ma’aikata shida, kafin ya yi hatsari a filin jirgin sama na Muan.

An yanke wa direba hukuncin kisa kan kashe mutum 35 a China

Wannan lamari da aka bayyana a matsayin hari mafi muni da aka kai a ƙasar China tun shekara ta 2014.

Mutum 38 ne suka mutu a haɗarin jirgin sama a Kazakhstan

Mutane 67 ne ke cikin jirgin da suka haɗa da fasinjoji 62 da ma’aikatan jirgin biyar. Mutane 38 sun mutu, yayin da 29 suka jikkata

Jagoran Syria ya sha alwashin kwance ɗamarar ƙungiyoyin da ke rike da makamai

Wannan dai na zuwa ne bayan da gwamnatin Ahmed al-Sharaa, ta naɗa Murhaf Abu Qasra jigo a ƙungiyar HTS, da ta jagoranci rikicin da ya kifar da gwamnat