Kasashen Waje

Kasashen Waje

Shugaban Kenya ya rage wa kansa da ministocinsa albashi

Shugaban kasar Kenya ya bayyana cewa  ya dace a rage masa  albashi da ma dukkannin ministocin da ke gwamnatinsa,   a ci gaba da ak

Ana ci gaba da neman Jirgin saman Malaysia da ya bace

Hukumar da ke lura da sararin samaniya ta duniya ta shiga sahun masu neman jirgin saman Malaysia nan da ya bace ranar Asabar da ta gabata. Hukumar za

An yi zanga-zangar kin jinin Majalisar dinkin Duniya a Juba

Mutane fiye da dubu ne suka yi zanga-zanga ranar Litinin da ta gabata a garin Juba da ke Sudan ta Kudu akan zargin da suke wa Majalisar dinkin Duniya

’Yan Jamhuriyar Tsakiyar Afirka fiye da dubu dari na gudun hijira a Kamaru

Fadace-fadacen da ake yi a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya sun sa ‘yan kasar da dama sun kaurace wamatsugununsu.A wata sanarwada Majalisar dinkin Duniya

Amurka da Turai na bazaranar takunkumi a kan Rasha

kasar Amurka da mafi yawan kasashen Tarayyar Turai na barazanar kakaba wa kasasha takunkumi. Saboda mamayar yankin Crimea da ke kasar Ukraine da ta yi