Kasashen Waje

Kasashen Waje

…Jamus da Birtaniya na kyamar kakaba wa Rasha takunkumi

Ministan Harkokin wajen Jamus, Frank-Walter Steinmeier, tun a ranar Lahadin da ta gabata ya gargadi kan hadarin da ke tattare da kaurace wa Rasha a ta

‘Yan kungiyar Boko Haram sun kai hari a Kamaru

An  zargi ’yan kungiyar Boko Haram da kai hari a  garin Gamboru mai makotaka da Fotokol, d ake kasar Kamaru karshen makon jiya a kusa da a A

An tarwatsa masu adawa da takarar Shugaban Aljeriya karo na hudu

’Yan sanda sun tarwatsa masu zanga-zangar adawa da takarar neman shugabancin kasar, na Shugaban Aljeriya, Abdelaziz Bouteflika a karo na hudu, kamar y

Masu goyon bayan Rasha da Tarayyar Turai sun yi karon-batta a Ukraine

Masu zanga-zangar da ke goyon bayan kasar Rasha da masu adawa da ita sun yi karo da juna a yankin Crimea da ke kasar Ukraine, bayan faduwar gwamnatin

n Kudancin Sudan ya auka wa asibitoci – kungiyar Likitocin agaji

kungiyar Likitocin agaji mara shinge, ta “Doctors without borders,’ sun bayyana cewa mayakan da ke fafatawa da juna a rikicin Kudancin Sudan sun fants