Kasashen Waje

Kasashen Waje

Musulmi na cikin tsanani a Afirka ta Tsakiya

Halin rayuwar jama’a na dada tsananta a jamhuriyar tsakiyar Afrika sakamakon kauracewar da tarin musulmai da ake gallaza musu suke yi. Wadanda suka ra

Iran ta shirya yaki da Amurka da Isra’ila – Shugaban rundunar sojan Iran

Shugaban rundunar sojojin Iran, Janar Hassan Firouzabadi ya gargadi magabtan kasarsa, cewa a shirye suke su fafata yaki da Amurka da Isra’ila, kamar y

Mutum daya ya tsira a hadarin jirgin saman Aljeriya

Jirgin sojan Aljeriya da ya yi hadari ya halaka mutum 77 cikin mutum 78 da ke cikinsa. Mutum daya ya tsira a wannan hadarin jirgin saman. Jirgin samfu

Mandela ya bar kadarorin Dala miliyan hudu da dubu 100

Tsohon Shugaban Afirka ta Kudu, Nelson Mandela ya bar gadon Dala miliyan hudu da dubu 100 ga iyalansa da ma’aikatansa da makarantu da jam’iyyar ANC ma

Afghanista ta fara tattunawar sirri da ’yan Taleban

Shugaba Hamid Karzai na kasar Afghanistan ya fara tattaunawar sirri da shugabannin kungiyar ’yan Taleban, ta yadda za a shawo kansu su kulla yarjejeni