Kasashen Waje

Kasashen Waje

Shugaban Faransa na samun matsin lamba kan badakalar abokiyar zamansa

Shugaba Francois Hollande na kasar Faransa, ya bayyana cewa yana cikin wani mawuyacin hali, ganin yadda ake bibiyar harkokin rayuwarsa, inda wasu ke g

Iska mai tsananin sanyi ta mamayi Amurka

Wata iska mai tsananin sanyi ta mamatye tsakiyar Amurka, inda yanayin sanyin ya rubanya wadanda aka yi a shekaru 20 da suka gabasta, al’amarin da ya k

Shugaban kasar Afirka ta tsakiya ya yi murabus?

Rahotanni na nuni da cewa, Shugaban riko na Jamhuriyar Tsakiyar Afirka, Michel Djotodia, ya sauka daga mukaminsa  tun a ranar Alhamis din da ta g

Indiya ta yi nasarar harba roka sararin samaniya

kasar Indiya ta samu nasarar harba kumbonta cikin sararin samaniya, wanda ta kera ta hanyar amfani da fasaha da dabarun kere-kere na cikin gida, al’am

karancin ruwan sha ya addabi Arewacin Kamaru

Ana fama da karancin ruwan sha a Arewacin Kamaru, musamman a rijiyoyin da jama’a ke hakawa, sabanin wadanda gwamanti da kungiyoyi masu zaman kansu ke