Kasashen Waje

Kasashen Waje

Gwamnatin Afghanistan ba za ta amince da Amurka ba – Shugaba Karzai

Shugaba Hamid Karzai na kasar Afghanistan, ya bayyana wa mahukunta a birnin New Delhi ta kasar Indiya cewa kasarsa ba za ta “amince” da Amurka ba, ind

Angela Merkel ta sake samun wa’adin mulki karo na uku

Shugabar Jamus, Angela Merkel ta kara samun wa’adin mulki a karo na uku. ’Yan majalisar ne suka zabeta, ta sake jan ragamar kasar a karo na uku. Wanna

Shugaban karamar Hukumar Yaounde ya rantsar da sarkin Ekoudou

A ranar asabar 14 ga watan Disamban Shekara ta 2013, Shugaban karamar Hukumar Yaounde ta biyu Yampen Ousmanou ya rantsar da Mohaman Rabiou Hassan a ma

Yariman Saudiyya ya ragargaji Amurka kan sassaucin da ta yi wa Iran

Yariman gidan sarautar Saudiyya ya ragargaji Amurka kan sassaucin da ta yi wa Iran, bisa tattaunawar da gwamnatin kasar ta yi ta bayan fage, ba tare d

Rikicin Afirka ta Tsakiya ya salwantar da rayukan ’yan Najeriya 83

A kalla ’yan Najeriya mutum 83 suka rasa rayuknsu a Bangui babban birnin kasar Afirka ta Tsakiya, inda aka shafe watanni ana fafata fada da rikicin si