Kasashen Waje

Kasashen Waje

Firayiministan Ukrain ya roki afuwar ’yan adawa

Firayiministan kasar Ukrain, Mykola Azrob ya roki afuwar masu zanga-zangar kan yadda hukumomin kasar suka yi amfani da ’yan sanda wajen shawo kan tarz

Firayiministan Latbia ya yi murabus saboda rufin kwano ya kashe mutum 54

Firayiministan Latbia ya yi murabus saboda rufin kwanon wani katafaren kantin sayar da kayayyakin masarufi, inda mutum 54 suka mutu.Wannan mataki da F

Gwamnatin Angola ta karyata rahotannin haramta Musulunci

kasar Angola ta karyata rahotannin da ke nuni da cewa ta haramta addinin Musulunci a kasarta, sannan ta fara rusa masalaltai, a cewar Manuel Fernando,

An yi zanga-zangar adawa da korar Habashawa daga Saudiyya

Bakin hauren Habashawa sun yi artabu da ’yan sandan Saudiyya, hart a kai ga an kashe mutum uku, bayan da aka farmaki Bakin haure ’yan kasar Habasha, h

Masu zanga-zanga a Haiti sun nemi Shugaban kasa ya sauka

A Litinin da ta gabata ce wasu dubban masu zanga-zanga a kasar Haiti suka yi taho-mu-gama da ’yan sanda, a yayin da suke kira ga Shugaban kasar, Micha