Kasashen Waje

Kasashen Waje

Guguwa ta yi mummunan ta’adi a kasar Amurka

A ranar Lahadin da ta gabata, al’umma a Jihar Illinois ta kasar Amurka sun gamu da bala’in guguwa, wacce ta yi mummunar barna a sassan jihar daban-dab

Dubbai sun mutu a mahaukaciyar guguwar kasar Filifins 1

A Juma’ar da ta gabata ce al’ummar kasar Filifins suka wayi gari da mahaukaciyar guguwa, wacce ta daidaita sassan kasar, inda dubban mutane suka mutu,

Dubbai sun mutu a mahaukaciyar guguwar kasar Filifins

A Juma’ar da ta gabata ce al’ummar kasar Filifins suka wayi gari da mahaukaciyar guguwa, wacce ta daidaita sassan kasar, inda dubban mutane suka mutu,

An dage dokar-ta-baci a kasar Masar

Gwamnatin kasar Masar ta bayar da sanarwar dage dokar-ta-baci a Talatar da ta gabata. Tun daga ranar 14 ga Agustan da ya gabata ne sojoji suka kakaba

An saki Amurkawan da aka yi garkuwa da su

A Talatar da ta gabata ce Ofishin Jakadancin Amurka ya tabbatar da cewa an sako wasu Amurkawa biyu da aka sace makonni uku da suka gabata a Kudancin N