Kasashen Waje

Kasashen Waje

Shugaban Korea ta Kudu ya kafa dokar ta ɓaci don hukunta ƴan adawa

Shugaban Korea ta Kudu Yoon Suk Yeol ya ayyana dokar ta baci, a wani yunƙuri na kare ƙasar daga masu ra’ayin kwamunisanci a daidai lokacin da  ‘

Macron ya buƙaci a dakatar da yaƙin Syria

Shugaba Emmanuel Macron na Faransa ya yi kira ga ɓangarorin da ke yaƙi da juna a ƙasar Syria da su mayar da wukakensu kube. Ya buƙaci a maido da zaman

Isra’ila ta soma saɓa yarjejeniyar tsagaita wuta a Lebanon

Rahotanni na cewa sojojin Isra’ila sun soma saɓa ƙa’idar yarjejeniyar tsagaita wuta da aka yi tsakaninta da Lebanon. Kawo yanzu sojojin sun saɓa yarje

Ƙungiyar Hezbollah ta fara janye mayaƙanta daga kudancin Lebanon

Ɗan majalisar Lebanon kuma ɗan Hezbollah Hassan Fadlallah, ya ce ƙungiyar tana baiwa rundunar sojin ƙasar ta Lebanon haɗin kai wajen janye mayaƙanta d

Mutum 20 sun mutu, 66 sun jikkata a harin da Isra’ila ta kai Lebanon

Wasu hare-hare ta sama da Isra’ila ta kai tsakiyar Beirut a ranar Asabar sun kashe aƙalla mutane 20 cewar Ma’aikatar Lafiyar Lebanon. Lamarin na zuwa