Kasashen Waje

Kasashen Waje

Amurka ba za ta kasa biyan bashinta ba – Wanda ya ci kyautar Nobel

daya daga cikin masanan tsimi da tanadi na jami’o’in Amurka da ya ci kyautarNobel, Robert Shiller, ya bayyana cewa Amurka ba za ta kasa biyan bashinta

Harin bom a masallacin idi ya hallaka gwamna a Afhganistan

Gwamnan gundumar Logar da ke kasar Afghanistan ya rasa ransa a wani harin bom da aka kai masallaci, lokacin da ake sallar idin layya. Arsala Jamal yan

Badakalar cin hanci da rashawa ta addabi kasar Malawi

Badakalar cin hanci da rashawa ta addabi kasar Malawi, inda a kalla jami’an gwamnati 10 ake tuhuma da laifin cin hanci da rashawa. An kuma samu wani d

’Yan majalisar Amurka na wasa da wuta –Sakataren Baitul-malli

Sakataren Baitul malin Amurka, Jack Lew, ya gargadi ‘yan majalisar kasar kan cewa “suna wasa da wuta,” a daidai lokacin da ’yan jam’iyyar Republican s

Gwamnatin Masar ta haramta kungiyar ’yan uwa Musulmi

Majalisar mulkin Masar ta umarci hukumomin kasar da su soke izinin zama kungiya ga kungiyar ’Yan uwa Musulmi, wadanda ke jerin kungiyoyin da ba ruwans