Kasashen Waje

Kasashen Waje

Turkiyya ta dage wa mata dokar dankwali ta shekara 90

Gwamnatin Turkiyya ta dage wa matan kasar dokar daura dankwali, wadda aka kakaba musu tsawon shekara 90 da suka gabata; a karkashin dokar mata ba za s

Mulatu: Jakadan Habasha a Turkiyya ya zama shugaban kasa

Majalisar kasar Habasha ta zabi Mulatu Teshome a matsayin shugaban kasa na tsawon wa’adin shekara shida a kan mulki. A wani zaman da aka yi tsakanin ’

Matan Saudiyya sun bijiro da bukatar dage musu dokar hana tukin mota

Mata uku da ke cikin Majalisar Shoura ta kasar Saudiyya sun bijiro da ukatar a dage wa mata dokar hana tuki a fadin masarautar.Latifa Al-Shaalan, daya

Dakatar da ayyukan gwamnati ya haifar wa Amurka asara

Tsarin kula da lafiya na shugaban Amurka Barack Obama, wanda aka Turancin kafafen yada labarai aka yi wa lakabi da “Obamacare,” ya haifar wa Gwamnatin

kabilun Barbar sun toshe bututun iskar gas a Libya

kungiyar masu fafutikar hakkin auzinawan Libya sun fasa bututun da ke kai iskar gas zuwa tashoshin lantarkin kasar, inda suke bukatar a samar musu ’ya