Kasashen Waje

Kasashen Waje

Gwamnatin Myammar ta haramta kungiyar addinin Buddha masu adawa da Musulmi

Wani kwamitin da Gwamnatin Myammar ta kafa don kula da harkokin limaman addinin Buddha, ya bayar da sanarwar haramta kungiyoyin da ke adawa da Musulmi

Jam’iyyar Musulunci ta JCP ta matsa wa firayiministan Libya ya sauka daga mukaminsa

kungiyar ’yan uwa Musulmi ta Libya ta bukaci Firayiminista Ali Zeidan ya yi murabus, inda suka zarge shi da nuna gazawa wajen shawo kan cin hanci da r

Mataimakin Shugaban kasar Kenya ya gurfana a Kotun duniya

Mataimakin Shugaban kasar Kenya, William Ruto ya karyata tuhumar da ake yi masa, ta haddasa rikicin bayan zabe a kasar Kenya shekara biyar da ta gabat

Ko za a yi yakin duniya na uku Siriya ba za ta mika wuya ba – Mataimakin Minista

Mataimakin Ministan Harkokin wajen Siriya,  ya bayyana cewa gwamnatinsa ba za ta mika wuya ba, kan barazanar harin taron dangin Amurka da kawayen

Kotu ta bayar da umarni rufe tashoshin talabijin din da ke yada shirye-shiryen Aljazeera a Masar

Wata kotu a Masar ta bayar da umarnin rufe tashoshin talabijin da ke yada shirye-shiryen Aljazeeera, a wani shirin gwamnatin kasar na toshe kafofin ya