Kasashen Waje

Kasashen Waje

Libya ta shiga matsalar wutar lantarki da dogon layin sayen man fetur

kasar Libya ta fara sayen man fetur daga kasashen waje, kuma dogon layin sayen mai yana ta karuwa, al’amarin da ya jefa rayuwar al’ummar kasar cikin m

Ariel Castro wanda ya boye ’yan mata shekara 10 ya kashe kansa a kurkuku

Ariel Castro, dan shekara 53, wanda aka yanke wa hukuncin shekara dubu da daya, bisa laifin boye  ’yan mata, har tsawon shekara 10,  ya hall

Yadda za a sasanta da ’yan uwa Musulmi da sojojin Masar

Gungun ’yan tawayen Masar sun shirya yadda za a sasanta tsakanin Sojoji da kungiyar ’yan uwa Musulmi ta hambararren shugaba Muhammad Mursi. kungiyar t

Gwamnatin Bashar assada ta sauya wa makamanta wuri

Sojojin Bashar al-Assad ta kwashe jami’ai da makamanta daga hedkwatar soja da harkokin tsaro da ke tsakiyar birnin Damascus, a shirin da take na tunka

Dubban ’Yan kwana-kwana ke aikin kashe wutar dajin Kalifoniya

An baza ’yan kwana-kwana mutum dubu uku da 700 don su kashe wutar dajin Yosmite da ke Kalifoniya ta kasar Amurka. Wutar wadda ta shafe kwanaki tara ta