Kasashen Waje

Kasashen Waje

Sakon Alka’ida ya haifar da rufe ofisoshin jakadancin Amurka da Turai a Gabas ta Tsakiya

kasashen Amurka da Birtaniya sun rufe ofisoshin jakadancinsu a Gabas ta tsakiya da wasu sassa na Afirka, a sanadiyyar wasu bayananj sirri na i-mail da

Iran ba za ta sarayar da hakkin nukiliyarta ba – Rowhani

Shugaban Iran Hassan Rowhani ya bayyana aniyar kasarsa ta tattaunawar gar- da-gar da Amurka kan shirinta na nukiliya, don a cewarsa kiran da Amurka ta

Jakadun Amurka da Turai sun kasa sasanta rikicin Masar – Fadar Shugaban kasa

kokarin kasashen da jami’an difulomasiyar Larabawa na sasanta rikicin siyasar da ya dabaibaye kasar Masar ya ci tura, a cewar shugaban kasar. An bayar

Catherine Ashton ta Tarayyar Turai ta gana da Mursi

Catherine Ashton, Babbar Jami’ar difulomasiyar Tarayyar Turai ta EU, ta bayyana cewa ta ziyarci hambararren shugaban kasar Masar, Muhammad Mursi don t

‘Yawan fararen hula da ake kashewa a Afghanistan ya karu’

Tashe-tashen hankula a kasar Afghanistan sun yi farar hula kimanin kashi 23 cikin 100 kisan gilla, kamar yadda rahoton Majalisar dinkin duniya ya bayy