Kasashen Waje

Kasashen Waje

Misirawa na zargin Amurka da haddasa musu rikici a kasa

Kalaman jami’in difulomasiyyar Amurka suka tunzura mutane suka kara yin zanga-zanga, ind aya bayyana cewa, “wannan dma ta biyu ce” ga Misirawa wajen k

Za a sake bin hukuncin Zimmerman wanda ya kashe bakar fata Martin a Amurka

Hukumar Shari’a ta Amurka na duba yiwuwar sake bibiyar hukuncin shari’ar George Zimmerman mai gadi farar fata da ya kashe bakar fata Tarbon Martin. Sa

Tsohon Firayiministan Japan zai gurfanar da na yanzu a kotu

Firayiministan Japan, wanda a zamaninsa aka yi hadarin Fukushima, ya bayyana aniyarsa ta kai karar magajinsa, Abe don bata masa suna da ya yi, inda ya

Za a fitar da ’yan takarar zabukan Majisar kasa da kananan hukumomi a Kamaru

Jam’iyyar RDPC mai mulki da babbar Jam’iyyar ‘yan adawa wato SDF za su gabatar da ‘yan takara a duk mazadun kasa. Hukumar zabeta kasar Kamaru, wato EL

An gano gidajen kogo a Libiya

A tsaunukan Yammacin Nafusa da ke garin Gharyan, a samu gidaje masu zurfin mita 10 a karkashin kasa, inda wani mazaunin gidajen, Arabi Belhaj ke hada