Kasashen Waje

Kasashen Waje

An bayar da umarnin kama shugaban kungiyar Ikwan

Ofishin mai gurfanar da kara a kasar Masar ya bayar da umarnin kama Shugaban kungiyar ’Yan uwa Musulmi ta Ikwan, Mohamed Badie, bisa tuhumar laifin ta

kasashen duniya sun yi tir da kisan gillar da aka yi wa magoya bayan Mursi

kasashen duniya sun yi tur da kisan gillar da ake yi wa Misirawa, inda Amurka da Tarayyar Turai suka fito karara suka soki lamirin tashe-tashen hankul

Wata giwa a kasar Sin ta kashe mace, ta farmaki dan sanda

Yan sanda sun samu gungun wasu giwayen nahiyar Asiya 14 a dajin dishuangbanna da ke gundumar Yunnan, inda aka samu gawar wata mata a ranar Asabar din

Musulmin Siriya da Masar na fama da wahala a lokacin Ramadana

Musulmin duniya sun fara azumin watan Ramadana, musaman a Gabas ta tsakiya inda Musulmi ke fama da mawuyacin hali a kasashen Siriya da Masar, inda ake

Kifar da Gwamnatin Mursi: kasar Masar ta fada cikin rudani

A juyin mulkin da sojojin Masar suka yi kasar ta fada cikin rudani, inda magoya bayan Mursi da aka kifar da gwamna suka ki amincewa da matakin da rund