Kasashen Waje

Kasashen Waje

Dan kwana-kwana daga cikin 19 da suka mutu a wutar dajin Arizona

dan kwana-kwana daga cikin 19 da suka mutu a wutar dajin Arizona ya aike wa matarsa sakon ban kwana Ya turo hoton inda yake zaune, da kuma irin launin

An yi wa De Klerk tiyata lokacin da Mandela ke jinya

Tsohon Shugaban wariyar launin fata na karshe, De Klerk, wanda ya wargaza tsarin mulkin fararen fata ‘yan tsiraru, ya fitar da Mandela dag kurkuku a s

kalubalen tsaro da Najeriya ke fusknta ya hana Obama zuwa kasar – Ben Rhode

Obama ya fara ziyarar kwana takwas a nahiyar Afirka, inda zai ziyarci kasashen Senegal da Afirka ta Kudu da Tanzaniya, amma ban da Najeriya, al’amarin

Iyalai da masoya sun kewaye asibitin da Mandela ke kwance

Tsohon Shugaban Afirka ta Kudu, Mista Nelson Mandela,  yana kwance a asibiti, inda iyalansa suka kewaye shi. Kuma dimbin al’ummar kasar sai wake-

katar: Sarkin da ya kwace mulki daga mahaifinsa, ya mika wa dansa

Sarkin katar, Sheikh Hamad bin Khalifa al-Thani, wanda yakwa ce mulki daga hannun mahaifinsa, bayan ya shafe shekara 18 yana ghudanar da harkokin mulk