Kasashen Waje

Kasashen Waje

Yadda aka gudanar da zaman farko na Majalisar Dattawa a Kamaru

An yi zaman farko na majalisar dattawa a Kamaru, inda a yanzu aka fara kidaya wa’adin tsawon shekaru biyar da ‘yan majalisar za su yi daga ranar Talat

Harin da Isra’ila ta kaiwa Siriya na Iran ne – Makusantan Netanyahu

Harin da Isra’ila ta kai wa Siriya Iran ta nufa da shi, kamar yadda Isra’ilan ta bayyana manufarta,

An daina yi wa nakasassun jarirai kisan gilla a Ghana

Shugabannin al’umma a Arewacin kasar Ghana sun hana yin tsafi da jariran da aka haifa da nakasa, wadanda aka dauka cewa suna da iskokai.

Bama-baman Boston sun jikkata 176

Bama-baman filin wasan motsa jiki na Bostona a Amurka da ya halaka mutum uku, ya kuma jikkata mutum 176, har yanzu ba tantance harin cikin gida ne ko

Marigayiya Margaret Thatcher ba ta karbu a Afirka ba

Mutuwar tsohuwar Firayi-ministar Birtaniya, Misis Margret Thatcher, ta jefa shugabannin duniya cikin alhinin rashi, musamman ganin yadda suke ta kwara