Kasashen Waje

Kasashen Waje

Tashin farashin hauren giwa ya jawo kisan dabbobi

Sakamakon taron Ministocin Hukumar Bunkasa Tattalin Arzikin kasashen Afrika ta Tsakiya wanda ya gudana a Yaounde don kare namun dajin da suke neman ba

Rabaran ya kona hoton tsohon fafaroma a Italiya

Wani Rabaran ya kona hoton tsohon Fafaroma Benedict dbI a lokacin da yake wa’azi a gaban dubban jama’a a wani coci da ke Italiya.

‘Yan yawon bude ido 19 suka halaka a hadarin balan-balan a Masar

Firayiministan Masar ya byar da umarnin a binciki musabbabin hadarin balan-balan da ya halaka ’yan yawon bude 19, wadanda suka fito daga kasashen Hong

Firayiministan Tunusiyya ya yi murabus

Rikicin siyasarTunusiyya ya tursasa wa Firayiminista Jebali sauka daga mukaminsa, inda aka yi kiki kaka wajen kafa gwamnatin hadin gwiwa a tsakanin ja

Ana yunkurin fitar da ministocin jam’iyyar Musulunci daga gwamnatin Tunisiya

Jam’iyyar Shugaban kasar Tunisiya, Moncef Marzuki, wadda ba ruwanta da addini, ta jajirce kan cewa lallai ministocin kasar da suka fito daga jam’iyyar