Kasashen Waje

Kasashen Waje

Wasan wutar sabuwar shekara ya halaka mutum 60 da raunata 200 a Abori kwas

Mutum 60 syuka rasa rayukansu a Abori kwas, a wani yamutsi da aka yi a birnin Abidjan wajen bikin sabuwar shekara, inda aka yi ta harba rugugin wuta,

Fiye da mutum dubu 45 suka mutu a rikicin Siriya

An salwantar da rayuka sama da dubu 45 a rikicin Siriya da aka fara tun cikin watan Maris din shekarar 2011, zuwa karshen wannan shekarar, inda ’yan a

Makarantun Amurka na zaman dar-dar

Makarantun Amurka suna zaune cikin dar-dar, don haka aka tsauratra matakan tsaro.

Shugaban Nepal ya yi belin wanda ya mare shi

Shugaban kasar Nepal, Pshpa Kamal Dahal a karkashin jam’iyyar masu akidar Mao, ya yi belin wanda ya mare shi.

Zaben Ghana gwajin dafi ne ga dimokuradiyyar Afirka

Zaben shugaban kasar Ghana da za a gudanar a yau, zai gwada natsuwar al’ummar kasar, a yankin Afirka da aka saba yin juyin mulki.