Kasashen Waje

Kasashen Waje

Shugaba Mursi ya sassauta karfin ikonsa

Shugaba Mohammad Mursi na kasar Masar ya amince zai sassauta karfin ikonsa,

Hamas da kasar Isra’ila sun cimma yarjejeniyar tsagaita wuta

An cimma yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Isra’ila da Hamas, a rana ta takwas da ake shafe ana musayar wuta.

Obama zai tattauna kan matsalar Musulmin Rohingya a ziyarar da zai kai Myammar –Hillary

Shugabn Amurka Barack Obama zai ziyarci Jihar Rakhine a kasar Myammar, inda zai gana da mahukuntan kasar don su tattauna kan mtsalar Musulmin Rohingya

kasashen Kamaru da Chadi sun hada guiwa wurin yakar cutar shan-inna

Hukumar Lafiya ta Duniya ta taimaka wa kasashen Kamaru da Chadi wurin yakar cutar shan inna.

Shugaban Hukumar zaben Rasha ya yi hasashen magudi a zaben Amurka

Shugaban Hukumar Zaben Rasha ya bayyana cewa za a yi magudi a zaben Amurka,